Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Philippines
186 Roosevelt Ave
San Francisco del Monte
1105 QUEZON CITY
PHILIPPINES
+63 2-372-3745
+63 2-411-6090
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 1 da rabi
Ayyukan da Muke Yi
Muna fassara Hasumiyar Tsaro zuwa muhimman harsuna bakwai na Philippines. Muna ɗaukan sauti da kuma yin bidiyo a cikin harsuna takwas. Muna tura littattafai zuwa ikilisiyoyi fiye da 3,000.

