Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Peru
Jirón El Cortijo 329
Monterrico Chico. Santiago de Surco
LIMA 33
PERU
+51 1-434-1474
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 1
Ayyukan da Muke Yi
Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harsunan Quechua (Ancash), Quechua (Ayacucho), Quechua (Cuzco), Shipibo-Conibo, Awajun, da kuma Yaren Kurame na Peru.

