Koma ka ga abin da ke ciki

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Coronavirus (COVID-19) Labarai da dumi-duminsu: A kasashe da yawa, mun daina kai mutane yawon bude ido a ofishinmu. Don samun karin bayyani, don Allah ka tuntubi ofishinmu da kake so ka ziyarta.

Ostareliya

12-14 Zouch Road

DENHAM COURT NSW 2565

AUSTRALIA

+61 -9829-5600

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

10:00 zuwa 12:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 3:00 na rana

Zai ɗauki awa 2

Ayyukan da Muke Yi

Muna bugawa da kuma tura mujallu fiye da miliyan 18 a harsuna fiye da 55 na wuraren tekun Pacific.

Sauko da littafin zagawa.