Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Myanmar
Myanmar
94-B Inya Rd
YANGON
MYANMAR
+95 1-511035
+95 1-512699
+95 1-535663
+95 1-513176
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 1
Ayyukan da Muke Yi
Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harsunan Myanmar, Chin (Hakha), Kayin (Sgaw), da kuma wasu harsuna 13. Muna tura tan 81 na littattafai zuwa ga ikilisiyoyi da rukunoni fiye da 80 kowace shekara.

