Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Moldova
Str Gr Ureche 75
MD-2005 CHISINAU
REPUBLIC OF MOLDOVA
+373 22-22-86-26
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 1
Ayyukan da Muke Yi
Muna kula da ayyuka da Shaidun Jehobah fiye da 20,000 suke yi. Muna tura littattafai fiye da tan 16 zuwa ikilisiyoyi 250 a Moldova.

