Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Malawi
Plot 38, Area 32
Paul Kagame Road
LILONGWE
MALAWI
+265 1-762-111
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 1 da rabi
Ayyukan da Muke Yi
Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harsuna huɗa na ƙasar. Muna kula da ayyukan ikilisiyoyi 1,300 da suke Malawi.

