Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Liberia
Near Police Academy Junction
Kakata Highway
Paynesville City
MONROVIA
LABERIYA
+231 886-513-408
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:30 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 1
Ayyukan da Muke Yi
Muna kula da aikin koyar da Littafi Mai Tsarki wanda Shaidun Jehobah da suka fi 5,500 suke yi a duk cikin Laberiya

