Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Kenya
Elgeyo Marakwet Rd
Kilimani area near Adams Arcade
NAIROBI
KENYA
+254 20-387-3211
+254 20-387-3212
+254 20-387-3213
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 1 da rabi
Ayyukan da Muke Yi
Muna kula da fassara littattafai da suke bayani a kan Littafi Mai Tsarki zuwa harsuna dabam dabam guda goma kuma sun haɗa da Yaren Kurame na Kenya. Muna ɗaukan sautin littattafai da kuma yin bidiyoyi a harsunan ƙasar. Muna taimakawa ayyukan Shaidun Jehobah a ƙasashe da yawa da muke maƙwabtaka da su.

