Koma ka ga abin da ke ciki

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Kanada

13893 Highway 7

GEORGETOWN ON L7G 4S4

KANADA

+1 905-873-4100

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 10:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 3:00 na rana

Zai ɗauki awa 2

Ayyukan da Muke Yi

Muna buga mujallu fiye da miliyan 255 a kowace shekara. Muna tura fiye da tan 1,000 na littattafai a harsuna 77 kowace shekara.

Sauko da littafin zagawa.