Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Kamaru
Les Témoins de Jéhovah du Cameroun
Ancienne Route SONEL
Bonamikano, Bonabéri,
DOUALA
KAMARU
+237 3339-0250
+237 3339-2101
Zagawa
Laraba da Kuma Jumma’a
2:00 zuwa 4:30 na yamma.
Zai ɗauki minti 30
Ayyukan da Muke Yi
Muna kula da ayyukan da Shaidun Jehobah fiye da 40,000 suke yi a Kamaru, Gabon da kuma Equatorial Guinea. Muna tura littattafai zuwa ƙasashe biyar na Afirka.

