Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Jamus
Jehovas Zeugen
Am Steinfels 1
65618 SELTERS
JAMUS
+49 6483-41-0
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 2
Ayyukan da Muke Yi
Muna buga littattafai miliyan 17 da kuma mujalla miliyan 165 a kowace shekara. Muna tura tura tan 11,000 na littattafai da kuma mujalla a harsuna 280 kowace shekara zuwa ƙasashe 40.

