Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Hungary
BUDAPEST
Kövirózsa u. 1.
H-1163
HUNGARY
+361 401-1100
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 1 da minti 10
Ayyukan da Muke Yi
Muna kula da ayyukan ikilisiyoyi fiye da 280 na Hungary kuma muna taimakawa ikilisiyoyin harshen Hungaria da suke Slovakiya da kuma Ukraine. Muna fassara littattafai da suke bayani a kan Littafi Mai Tsarki zuwa harsunan Hungaria da na Lovári. Muna ɗaukan sauti a harshen Hungaria da kuma bidiyo a Yaren Kurame na Hungaria.

