Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Guam

Watch Tower Bible and Tract Society

143 Jehovah St

BARRIGADA GU 96913

+1 671-632-0429

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma

Zai ɗauki awa 1

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani a kan Littafi Mai Tsarki zuwa harsunan shida na Micronesiya: Chuukese, Kosraea, Marshallese, Palaua, Ponapea da kuma Yapese.

Sauko da littafin zagawa.