Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Georgia
Aerodromis Dasahleba 13th Street, No. 10
BILISI, 0182
GEORGIA
+995 32-276-23-59
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:30 zuwa 10:30 na safe da kuma 1:30 zuwa 3:30 na yamma
Zai ɗauki minti 30
Ayyukan da Muke Yi
Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harsunan Azerbaijani, Georgia, da kuma Kurdish Cyrillic. Muna ɗaukan sautin littattafai da kuma yin bidiyo.

