OFISOSHI DA ZAGAYA

Ofisoshi da Zagawa: Fiji

Hausa
Ofisoshi da Zagawa: Fiji
https://cms-imgp.jw-cdn.org/img/p/1011232/univ/art/1011232_univ_sqr_xl.jpg

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Fiji

19 St. Fort Street

SUVA

FIJI

+679 330-4766

Zagawa

Litinin zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma.

Zai ɗauki awa 1

Ayyukan da Muke Yi

Muna kula da ayyukan Shaidun Jehobah a Fiji, Kiribati, Tuvalu da kuma Nauru. Muna fassara littattafai da suke bayani a kan Littafi Mai Tsarki zuwa harsunan Fijiya, Kiribati, Tuvalua, Rotuma, da Nauruan.

Sauko da littafin zagawa.