Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Denmark

Stenhusvej 28

DK-4300 HOLBAEK

DENMARK

+45 59-45-60-00

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

9:00, 10:30 na safe; 1:30 da kuma 3:00 na rana

Zai ɗauki awa 1 da rabi

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai cikin harshen Danish. Muna kula da aikin da ake yi a tsibiran Faeroe, Greenland, da kuma Iceland.

Sauko da littafin zagawa.