Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Cuba

Ave. 15 #4608 e/ 46 y 48

PLAYA, LA HABANA

CUBA

+53 7 204 7598

+53 7 204 1026

Zagaya

Litinin zuwa Jumma’a

9:00 na safe zuwa 11:⁠00 na safe da 2:00 na rana zuwa 4:00 na yamma

Zai dauki awa daya

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani a kan Littafi Mai Tsarki zuwa yaren kurame na Cuba. Muna kula da ayyukan ikilisiyoyi 95,031 na Shaidun Jehobah a Cuba.