Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Chile
Ave Concha y Toro 3456
PUENTE ALTO
CHILE
+56 2-428-2600
+56 2-428-2609 (Fax)
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:30, 9:30, 10:30 na safe; 1:30, 2:30, 3:30 na rana
Zai ɗauki awa 1
Ayyukan da Muke Yi
Muna kula da aikin koyar da Littafi Mai Tsarki na Shaidun Jehobah a Chile. Muna tura littattafan zuwa ikilisiyoyi fiye da 800.

