Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Burundi
Les Témoins de Jéhovah
Uprona Boulevard
Corner of Muyinga Ave., Rohero II
BUJUMBURA
BURUNDI
+257 2224-1110
+257 2224-5564
+257 2224-8112
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 1
Ayyukan da Muke Yi
Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki da kuma ɗaukan sautin littattafan cikin harshen Kirundi. Muna tura littattafai zuwa ikilisiyoyi da kuma rukunoni fiye da 280.

