Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Brazil
Rodovia SP-141 - km 43
CESÁRIO LANGE-SP
18285-901
BRAZIL
+55 15-3322-9000
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 10:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 3:00 na rana
Zai ɗauki awa 1 da minti 40
Ayyukan da Muke Yi
Muna buga Litafi Mai Tsarki, littattafai da kuma ƙasidu miliyan 36. Muna kuma tura wajen tan 7,000 na littattafai masu bayani akan Littafi Mai Tsarki a harsuna fiye da 90.

