Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Benin
ARTJB (Association religieuse des Témoins de Jéhovah du Bénin)
Route Inter-Etat Cotonou-Parakou
AB-CALAVI
BENIN
+229 97-97-00-60
+229 21-36-01-14
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 10:45 na safe da kuma 1:00 zuwa 3:45 na rana
Zai ɗauki minti 45
Ayyukan da Muke Yi
Muna fassara littattafai da suke bayani a kan Littafi Mai Tsarki zuwa harsunan Bariba, Fon, Gun, Jula, Kabiye, Moore, da kuma Zarma. Muna tura littattafai zuwa ikilisiyoyi fiye da 500 da kuma a Benin, Burkina Faso, Nijer, da kuma Togo.

