Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Argentina
Roseti 1084
C1427BVV CDAD. AUT. DE BUENOS AIRES
ARGENTINA
+54 11-4588-7900
+54 11-5093-7900
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:30 zuwa 4:30 na yamma
Lokaci awa 3
Ayyukan da Muke Yi
Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa Yaren Kurame na Argentina da kuma wasu harsuna huɗu na ƙasar Argentina. Muna buga mujallu, ƙasidu, warƙoƙi da kuma wasu abubuwa domin Argentina da kuma Uruguay.

