Koma ka ga abin da ke ciki

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Coronavirus (COVID-19) Labarai da dumi-duminsu: A kasashe da yawa, mun daina kai mutane yawon bude ido a ofishinmu. Don samun karin bayyani, don Allah ka tuntubi ofishinmu da kake so ka ziyarta.

Albaniya

Autostrada Tiranë – Durrës, Km 1

Mëzez

TIRANË

ALBANIA

+355 42-407-255

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma

Lokaci awa 1

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harsunan Albaniya da kuma Yaren Kurame na Albaniya. Muna tura littattafai a harsuna dabam dabam zuwa ikilisiyoyi a Albaniya da kuma Kosovo.

Sauko da littafin zagawa.