Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Indiya

927/1 Addevishwanathapura

Rajanukunte

Yelahanka

BANGALORE-KAR 560 064

INDIYA

+91 98-4547-6425

+91 98-4534-8815

+91 96-8611-4293

+91 80-2846-8072

+91 80-2846-8073

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 3:00 na rana

Zai ɗauki awa 1 da rabi

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harsunan 18 na Indiya. Muna buga littattafai cikin harsuna 24 na Indiya. Muna tura littattafai a dukan faɗin Indiya da kuma wasu ƙasashe tara.

Sauko da littafin zagawa.