Koma ka ga abin da ke ciki

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Coronavirus (COVID-19) Labarai da dumi-duminsu: A kasashe da yawa, mun daina kai mutane yawon bude ido a ofishinmu. Don samun karin bayyani, don Allah ka tuntubi ofishinmu da kake so ka ziyarta.

Holan

Christelijke Gemeente van Jehovah’s Getuigen in Nederland

Noordbargerstraat 77

7812 AA EMMEN

HOLAN

+31 591-683555

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 10:30 na safe da kuma 1:00 zuwa 3:00 na yamma

Zai ɗauki awa 1

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harshen Dutch. Muna buga littattafan rubutun makafi a harsuna 12 dabam dabam. Muna ɗaukan sautin littattafai da kuma yin bidiyo a harsuna dabam dabam.

Sauko da littafin zagawa.