Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Habasha
Jehovah’s Witnesses, Yeka sub-city, Wereda 12;
House 161 on Kotebe Road; 1 km past
Kotebe College for Teachers Education
ADDIS ABABA
HABASHA
+251 11-660 3611
+251 91-121-3489 (Mobile)
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:20 zuwa 4:00 na yamma.
Zai ɗauki awa 1
Ayyukan da Muke Yi
Muna fassara littattafai da suke bayani a kan Littafi Mai Tsarki zuwa manyan harsuna biyar na Habasha. Muna kuma kula da aikin koyar da Littafi Mai Tsarki tare da aikin gina Majami’un Mulki a ƙasar.

