HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Agusta 2025
Wannan fitowar tana ɗauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 13 ga Oktoba–9 ga Nuwamba, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 32
Yadda Jehobah Yake Taimaka Mana Mu Jimre
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 13-19 ga Oktoba, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 33
Ka Kasance da Tabbaci Cewa Jehobah Yana Ƙaunar Ka
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 20-26 ga Oktoba, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 34
Ka Kasance da Tabbaci Cewa Jehobah Ya Gafarta Maka
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 27 ga Oktoba–2 ga Nuwamba, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 35
Za Ka Iya Guje wa Shaꞌawoyi Marasa Kyau
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 3-9 ga Nuwamba, 2025.
TARIHI
Duk da Cewa Ni Mai Kunya Ce, Na Zama Mai Waꞌazi a Ƙasar Waje
Me ya taimaka wa ꞌyarꞌuwa Marianne Wertholz ta daina jin kunya kuma ta zama mai waꞌazi a ƙasar waje?
Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu
A wane lokaci ne za mu daina yin waꞌazi?
SHAWARA A KAN YIN NAZARI
Yadda Za Ka Amfana Daga Rubutun da Ke Tsakiya
Ka yi laꞌakari da yadda rubutun da ke tsakiyar New World Translation na Turanci, wato, marginal references zai taimaka maka ka inganta yadda kake nazarin Littafi Mai Tsarki.

