Tsarin Ayyuka na Taron Daꞌira da Wakilin Reshen Ofishinmu na 2026-2027
‘Ku Mai da Jehobah Dalilin Farin Cikinku’
Tsarin ayyuka na sashen safe da sashen rana na taron daꞌira na wakilin reshen ofishinmu.
Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin
Za a amsa waɗannan tambayoyin a lokacin taron.

