“Kowane ɗayanku ya ƙaunaci matarsa kamar kansa, ita matar kuwa ta girmama mijinta.”—Afisawa 5:33.
Kalmar Allah ta ce
-
Mata da miji su kasance da aminci ga juna.—Matiyu 19:4-6.
-
Yara da suke yi wa iyayensu ladabi da biyayya za su ji daɗin rayuwa.—Afisawa 6:1-3.
Don samun ƙarin bayani, ka shiga dandalin jw.org/ha.

