Tsarin Ayyuka na Taron Daꞌira da Mai Kula da Daꞌira na 2025-2026

Yin “Sujada Cikin Ruhu, da Cikin Gaskiya”

Tsarin ayyuka na sashen safe da sashen rana na taron daꞌira na mai kula da daꞌira.

Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin

Za a amsa wadannan tambayoyin a lokacin taron.