Tsarin Ayyuka na Taron Daꞌira da Wakilin Reshen Ofishinmu na 2025-2026

Ku ‘Ji Abin da Ruhun Yake Ce Wa’ Ikilisiyoyi

Tsarin ayyuka na sashen safe da sashen rana na taron daꞌira na wakilin reshen ofishinmu.

Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin

Za a amsa wadannan tambayoyin a lokacin taron.