Labaran Duniya
2020 Karin Bayani na 7 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memba a Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah ya tattauna abubuwan da matasa za su yi don su iya jimre wa matsalolin da annobar Korona ta jawo.
2020 Karin Bayani na 6 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Memba a Kwamitin da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah ya tattauna yadda muke ci gaba da samun abubuwan da za su karfafa bangaskiyarmu a wannan lokacin annoba.
2020 Karin Bayani na 5 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya ambata hanyoyi da Jehobah yake kula da mu a wannan lokaci na annoba.
2020 Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu Karin Bayani na 4
Memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya bayyana ka’idodi da za su taimaka mana sa’ad da muke koma yin ayyukan ibadarmu.
2020 Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu Karin Bayani na 3
Ka bincika don ka ga yadda Jehobah ya albarkaci shirin da ’yan’uwa suka yi don su saurari jawabi na musamman da kuma Taron Tunawa da Mutuwar Yesu.
Rahoto Game da Coronavirus #2
Ka duba ka ga yadda Jehobah yake yi wa kungiyarsa ja-gora a wadannan lokuta masu wuya da kuma yadda yake amfani da makiyaya masu kauna don su kula da mu.
Rahoto Game da Coronavirus
Ku ji matakan da Shaidun Jehobah a Koriya ta Kudu da Italiya da kuma Amirka suka dauka don su kāre kansu daga cutar coronavirus.
Karin Bayani Game da Cutar Coronavirus
Ka bincika wasu bayanai masu amfani da za su taimaka maka ka guji kamuwa da cutar idan ta shigo yankinku.
Kotun Sulobakiya ta Wanke Sunan Martin Boor Bayan Shekaru 90 da Aka Saka Shi a Kurkuku
Wata kotu a Sulobakiya ta wanke sunan Martin Boor bayan shekara 90, an saka shi a kurkuku ne domin ya ki shiga soja.
Kotuna da ke Jamhuriyar Czech da Sulobakiya Sun Wanke ’Yan’uwanmu Daga Laifi
Daga ranar 1 ga Mayu, 2017 zuwa 8 ga Janairu, 2018, kotuna sun wanke sunayen ’yan’uwanmu da aka hukunta a dā don sun ki shiga soja ko kuma don yin wa’azi.
Kauna ta Motsa ’Yan’uwa Su Yi Aikin Ba da Agaji a Tsibirai
Sabon bidiyo da ya nuna irin jar aikin da Shaidun Jehobah suka yi don ba da agaji sa’ad da Mahaukaciyar Guguwar Irma da Maria ta auku.
Nuna Hadin Kai a Lokacin da Aka Yi Kamfen na Rubuta Wasika Zuwa Rasha
Kamfen na rubuta wasika zuwa hukumomi a Rasha ya nuna cewa Shaidun Jehobah suna da hadin a fadin duniya kuma suna taimaka wa ’yan’uwansu.

