Labaran Duniya
2022 Karin Bayani na 7 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya karfafa mu mu kasance a shirye don mu dauki mataki da sauri sa’ad da muka ga hadari.
2022 Karin Bayani na 6 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya yi karin bayani game da yin waꞌazi gida-gida kuma ya fadi jigon shekara ta 2023.
2022 Karin Bayani na 5 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya bayyana abin da ya taimaka wa ’yan’uwa maza da mata a Tarayyar Soviet ta dā su jimre wa tsanantawa ya kuma tabbatar mana cewa Jehobah zai taimaka mana a kowane lokaci.
2022 Karin Bayani na 4 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya karfafa mu ci gaba da yin farin ciki yayin da muke jimre wa matsaloli kamar ’yan’uwanmu a Gabashin Turai.
2022 Karin Bayani na 3 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya tattauna abubuwan da za su taimaka mana mu rage yawan damuwa game da yakin da ake yi a Gabashin Turai.
2022 Karin Bayani na 2 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya ba da rahoton yadda ’yan’uwanmu suke rike aminci duk da matsalolin da suke fuskanta.
2022 Karin Bayani na 1 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya karfafa mu mu ci gaba da zama da shiri.
2021 Karin Bayani na 10 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya yi karin bayani game da annobar Korona, ya kuma ba da shawarwari a kan yadda za mu yi amfani da lokacinmu da kyau.
2021 Karin Bayani na 9 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya karfafa mu kuma ya ambata abubuwan ban karfafa daga wadanda suka soma halarta taro a Majami’ar Mulki.
2021 Karin Bayani na 8 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya yi karin bayani, ya kuma sanar da jigon shekara na 2022.
2021 Karin Bayani na 7 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya karfafa mu mu ci gaba da kasancewa da hadin kai.
2021 Karin Bayani na 6 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya karfafa ’yan’uwan da suka tsufa kuma ya yi karin bayani game da ayyukan gine-gine da kungiyarmu take yi.
2021 Governing Body Update #5
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya ba da shawarwarin da za su taimaka wa iyalai su jimre a lokacin annobar nan.
2021 Karin Bayani na 4 Daga Hukmar da Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya bayyana yadda Jehobah yake taimaka mana mu yi “nasara” duk da matsalolin da muke fuskanta.
2021 Karin Bayani na 3 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memba a Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya ba labarai da suka nuna cewa Jehobah yana yi ma wa’azin da muke yi albarka a wannan lokacin annobar.