26 GA MAYU, 2023
LABARAN DUNIYA
2023 Karin Bayani na 4 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A wannan shirin, wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya taimaka mana mu yi marmarin taron yanki na shekarar nan, ya kuma tattauna yadda Jehobah yake kare bangaskiyarmu.