Koma ka ga abin da ke ciki

Labaran JW

Ka karanta labarai a yanar gizo game da Shaidun Jehobah. Da akwai abubuwan da za su iya taimaka wa masu aikin shari’a da kuma masu yada labarai.

2020 Karin Bayani na 5 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya ambata hanyoyi da Jehobah yake kula da mu a wannan lokaci na annoba.

2020 Karin Bayani na 5 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya ambata hanyoyi da Jehobah yake kula da mu a wannan lokaci na annoba.

Dakin Watsa Labarai Don Masu Ba da Rahoto

Labarai, sababbin labaran, da biyoyin labarai game da Shaidun Jehobah a fadin duniya.

Labaran Shari’a

Batutuwan shari’a da kuma hakkin ’yan Adam da suka shafi Shaidun Jehobah a fadin duniya.

RASHA

Bai Kamata Mu Ji Tsoron Tsanantawa Ba

A taron shekara-shekara na 2019, Dan’uwa Mark Sanderson memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya ba da jawabi mai jigo “Mene ne Za Mu Ji Tsoronsa?” A jawabin, ya nuna wani bidiyo da ya nuna yadda ake tsananta wa ’yan’uwanmu a kasar Rasha.

LABARAN DUNIYA

2020 Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu Karin Bayani na 4

Memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya bayyana ka’idodi da za su taimaka mana sa’ad da muke koma yin ayyukan ibadarmu.

LABARAN DUNIYA

2020 Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu Karin Bayani na 3

Ka bincika don ka ga yadda Jehobah ya albarkaci shirin da ’yan’uwa suka yi don su saurari jawabi na musamman da kuma Taron Tunawa da Mutuwar Yesu.

LABARAN DUNIYA

Rahoto Game da Coronavirus #2

Ka duba ka ga yadda Jehobah yake yi wa kungiyarsa ja-gora a wadannan lokuta masu wuya da kuma yadda yake amfani da makiyaya masu kauna don su kula da mu.

LABARAN DUNIYA

Rahoto Game da Coronavirus

Ku ji matakan da Shaidun Jehobah a Koriya ta Kudu da Italiya da kuma Amirka suka dauka don su kāre kansu daga cutar coronavirus.

LABARAN DUNIYA

Karin Bayani Game da Cutar Coronavirus

Ka bincika wasu bayanai masu amfani da za su taimaka maka ka guji kamuwa da cutar idan ta shigo yankinku.