Dakin Watsa Labarai

 

2020-08-07

LABARAN DUNIYA

2020 Karin Bayani na 5 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya ambata hanyoyi da Jehobah yake kula da mu a wannan lokaci na annoba.

2020-08-07

RASHA

Bai Kamata Mu Ji Tsoron Tsanantawa Ba

A taron shekara-shekara na 2019, Dan’uwa Mark Sanderson memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya ba da jawabi mai jigo “Mene ne Za Mu Ji Tsoronsa?” A jawabin, ya nuna wani bidiyo da ya nuna yadda ake tsananta wa ’yan’uwanmu a kasar Rasha.

2020-06-24

LABARAN DUNIYA

2020 Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu Karin Bayani na 4

Memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya bayyana ka’idodi da za su taimaka mana sa’ad da muke koma yin ayyukan ibadarmu.

2020-05-17

LABARAN DUNIYA

2020 Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu Karin Bayani na 3

Ka bincika don ka ga yadda Jehobah ya albarkaci shirin da ’yan’uwa suka yi don su saurari jawabi na musamman da kuma Taron Tunawa da Mutuwar Yesu.

2020-04-08

LABARAN DUNIYA

Rahoto Game da Coronavirus #2

Ka duba ka ga yadda Jehobah yake yi wa kungiyarsa ja-gora a wadannan lokuta masu wuya da kuma yadda yake amfani da makiyaya masu kauna don su kula da mu.

2020-03-30

LABARAN DUNIYA

Rahoto Game da Coronavirus

Ku ji matakan da Shaidun Jehobah a Koriya ta Kudu da Italiya da kuma Amirka suka dauka don su kāre kansu daga cutar coronavirus.

2020-03-30

LABARAN DUNIYA

Karin Bayani Game da Cutar Coronavirus

Ka bincika wasu bayanai masu amfani da za su taimaka maka ka guji kamuwa da cutar idan ta shigo yankinku.