Hausa
Dakin Watsa Labarai
/assets/ct/579af9cf16/images/syn_placeholder_sqr.png

Dakin Watsa Labarai

 

2018-02-15

AMIRKA

Shaidun Jehobah a Amirka Suna Fama Don Barna da Mahaukaciyar Guguwar Harvey Ta Yi

Dubban Shaidun Jehobah wadanda suka bar gidajensu sanaddiyar guguwar suna samun taimako daga wajen ’yan ba da agaji.

2018-03-20

FINLAND

Shaidun Jehobah Sun Karfafa Mutane Bayan Wata Hari da Aka Kai a Birnin Turku da Ke Kasar Finland

Ba dadewa ba bayan harin da aka kai, ‘yan’uwa da ke ofishinmu da ke Finland sun soma karfafa Shaidun Jehobah da wadanda ba Shaidun Jehobah ba da bala’in ya shafa.

2023-05-06

TAIWAN

An yi Nasarar Soma Wani Tsarin Hidimar Farin Hula a Taiwan

Kasar Taiwan ta fito da wata fannin hidimar farin hula don wadanda ba sa saka hannu a yaki.

2017-10-25

RASHA

Mutane A Fadin Duniya Sun Yi Magana Game da Hukuncin da Kotun Kolin Rasha Ya Yanke wa Shaidun Jehobah

Hukumomi da kuma ma’aikatan gwamnati a fadin duniya sun fadi ra’ayinsu game da hukuncin da Kotun Koli na Rasha ya yanke wa Shaidun Jehobah kuma ya hana su yin ayyukansu na ibada.