Dakin Watsa Labarai
Nuna Hadin Kai a Lokacin da Aka Yi Kamfen na Rubuta Wasika Zuwa Rasha
Kamfen na rubuta wasika zuwa hukumomi a Rasha ya nuna cewa Shaidun Jehobah suna da hadin a fadin duniya kuma suna taimaka wa ’yan’uwansu.
Karin Bayani a Kan Aikin Ba da Agajin da Aka Yi a Lokacin Mahaukaciyar Guguwar Harvey
Ana kokarin kammala aikin ba da agaji ga ’yan’uwan da bala’in ya shafa a ranar 30 ga Yuni 2018.
Shaidun Jehobah a Amirka Suna Fama Don Barna da Mahaukaciyar Guguwar Harvey Ta Yi
Dubban Shaidun Jehobah wadanda suka bar gidajensu sanaddiyar guguwar suna samun taimako daga wajen ’yan ba da agaji.

