Dakin Watsa Labarai
SABABBIN LABARAI
2026: Ƙarin Bayani na 6 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A wannan ƙarin bayanin, za mu tattauna ƙarin hasken da aka samu game da raꞌayinmu a kan sassan jini. A yanzu haka, an fitar da bidiyon nan tare da talifi nan “Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu” da kuma wani jadawali a Hausa. Nan ba da daɗewa ba, za a fassara wannan bidiyon, da talifin, da kuma jadawalin a wasu yaruka.
SABABBIN LABARAI
2026: Ƙarin Bayani na 6 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A wannan ƙarin bayanin, za mu tattauna ƙarin hasken da aka samu game da raꞌayinmu a kan sassan jini. A yanzu haka, an fitar da bidiyon nan tare da talifi nan “Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu” da kuma wani jadawali a Hausa. Nan ba da daɗewa ba, za a fassara wannan bidiyon, da talifin, da kuma jadawalin a wasu yaruka.
2026: Ƙarin Bayani na 5 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A ƙarin bayanin nan, za mu ga muhimmancin karanta kalmar Allah kowace rana da kuma yin tunani a kan abin da muka karanta. Za mu kuma ga sabbin abubuwan da za mu iya gaya wa mutane a waꞌazi.
2026: Ƙarin Bayani na 4 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A ƙarin bayanin nan, za ku ji rahotanni masu ban ƙarfafa game da ziyarar ƙarfafa da aka kai ma wasu reshen ofisoshinmu a shekarar nan. Za ku kuma ji wasu shawarwari da kotu ta yanke a kan Shaidun Jehobah da ke Nowe da kuma Sweden.
2026: Ƙarin Bayani na 3 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A ƙarin bayanin nan, an yi magana a kan yadda ꞌyanꞌuwanmu a Rasha suke jimre wahalar da ake ba su tun daga lokacin da aka hana yin ayyukan ibadarmu a wurin shekaru tara da suka wuce. Ban da haka, an sanar da fitowar Sashe na 4, 5, da 6 na bidiyon Labarin Hidimar Yesu.
2026: Ƙarin Bayani na 2 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A ƙarin bayanin nan, an yi ƙarin haske a kan abin da bawan Jehobah zai yi idan za a yi masa jinya ko tiyata kuma an ce za yi amfani da jininsa.
2025: Ƙarin Bayani na 6 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A bidiyon nan, za ka ji jigonmu na shekara ta 2026 da labarin wata sabuwar Waƙar JW da aka fitar.
2025: Ƙarin Bayani na 5 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A ƙarin bayanin nan, za mu ga wasu abubuwa da Littafi Mai Tsarki ya ce da za su taimaka mana mu yi zaɓi mai kyau a batun zuwa neman ƙarin ilimin boko.
2025: Ƙarin Bayani na 4 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A ƙarin bayanin nan, za mu ga ƙaꞌidodin Littafi Mai Tsarki da za su taimake mu mu yi zaɓin da ya dace a batun amfani da siffofi da zane-zane da kuma yin wasu abubuwa da ake yawan yi.
2025: Ƙarin Bayani na 3 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A ƙarin bayanin nan, an bayyana yadda za mu yi shirye-shirye don mu kara ayyukan ibada da muke yi a ’yan watanni masu zuwa.
2025: Ƙarin Bayani na 2 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A ƙarin bayanin nan, za mu ga abin da ƙungiyarmu take yi don ta taimaki ꞌyanꞌuwa su iya karatu da rubutu, da salamar da muke samuwa don hadayar Yesu. Za a kuma sanar da fitowar sabuwar waƙa da za a mu yi a Taron Yanki na 2025.
2024 Karin Bayani na 6 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A wannan karin bayani, za mu ga abin da zai taimaka mana mu ci-gaba da mai da hankali ga batun ba wa mutane damar soma yin nazarin Littafi Mai Tsarki.
2024 Karin Bayani na 5 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A karin bayanin nan, za mu ga yadda za mu nuna cewa ba ma shakkar cewa Mulkin Allah ne kadai zai magance matsalolinmu a duniyar nan.
2024 Karin Bayani na 4 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A wannan karin bayanin, za mu ga yadda ꞌyanꞌuwa maza da mata da aka saka a kurkuku suka “yi nasara a kan mugunta ta wurin aikata abin da yake mai kyau.”—Romawa 12:21.
2024 Karin Bayani na 3 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A wannan karin bayanin, za mu tattauna kaꞌidodin Littafi Mai Tsarki da za su taimaka mana mu zaba adon da za mu yi ko kayan da za mu sa.

