Tsarin Ayyukan Taron Yanki na 2026 mai jigo: “Farin Ciki Har Abada”

Jummaꞌa

An samo jigon ranar Jummaꞌa ne daga Matiyu 5:3—“Waɗanda suka san cewa suna bukatar ja-gorancin Allah, suna farin ciki.”

Asabar

An samo jigon ranar Asabar ne daga Ayyukan Manzanni 20:35—“Bayarwa tana sa farin ciki fiye da karɓa.”

Lahadi

An samo jigon ranar Lahadi ne daga Matiyu 13:16—“Ku riƙa farin ciki, domin idanunku suna gani, kunnuwanku kuma suna ji.”

Bayani ga Waɗanda Suka Halarci Taron

Bayanin da zai taimaka wa waɗanda suka halarci taron.

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

GAME DA MU

Ka zo ka halarci Taron Yanki na 2026 mai jigo: “Farin Ciki Har Abada”

Muna gayyatar ka zuwa taron yanki Shaidun Jehobah na shekarar nan da za a yi kwana uku ana yi.

TARON YANKI

Muna Gayyatar Ka Zuwa Taron Yanki na Shaidun Jehobah na 2026 Mai Jigo: Farin Ciki Har Abada

Muna gayyatar ka zuwa Taron Yanki na 2026 Mai Jigo: Farin Ciki Har Abada, da zai sa ka ga yadda samun dangantaka mai kyau da Mahaliccinmu zai taimaka mana mu sami farin ciki na gaske.

TARON YANKI

Soma Taɓin Wasan Kwaikwayo Daga Littafi Mai Tsarki: Labarin Hidimar Yesu: Sashe na 4, da na 5, da kuma na 6

Mene ne ya sa mutane suka kusaci Yesu, kuma mene ne ya faru saꞌad da koyarwarsa ta ƙaryata koyarwar ƙarya da aka daɗe ana koyarwa?