Hausa
Taron Tunawa da Mutuwar Yesu
https://cms-imgp.jw-cdn.org/img/p/1011268/univ/art/1011268_univ_sqr_xl.jpg

Taron Tunawa da Mutuwar Yesu

Sau daya a shekara, a dubban wurare a fadin duniya, muna tunawa da mutuwar Yesu. Muna yin hakan ne domin ya umurci mabiyansa cewa: “Ku dinga yin haka don tunawa da ni.” (Luka 22:19) Za mu yi wannan taron a ranar

Asabar, 27 ga Maris, 2021.

Muna gayyatar ka zuwa wannan taro na musamman. Saboda annobar koronabairas, za a yi taron ta manhajar yin taro ta bidiyo. Idan kana so ka san yadda za ka shiga wannan taron, ka tambayi daya daga cikin Shaidun Jehobah.

Ka Nemi Wurin da ke Kusa da Kai (opens new window)