Labaran Duniya
Nuna 61 - 66 of 66
Nuna Hadin Kai a Lokacin da Aka Yi Kamfen na Rubuta Wasika Zuwa Rasha
Kamfen na rubuta wasika zuwa hukumomi a Rasha ya nuna cewa Shaidun Jehobah suna da hadin a fadin duniya kuma suna taimaka wa ’yan’uwansu.
Shaidun Jehobah Sun Soma Taron Yanki
Shaidun Jehobah suna gayyatar mutane zuwa taron yanki na kwana uku mai jigo “Kar Ka Gaji!” da za a soma daga ranar 19 ga Mayu, 2017.
Shaidun Jehobah Suna Shirin Yin Wani Taro Mai Muhimmanci a 2017
A duka fadin duniya Shaidun Jehobah sun soma shiri sosai don gayyatar jama’a taro masu muhimmacin da za su yi kuma za su soma ne da Taron Tuna da Mutuwar Yesu.
Shaidun Jehobah Suna Gayyatar Mutane Su Halarci Taron Tuna da Mutuwar Yesu
Shaidun Jehobah suna gayyatar mutane su halarci taron tuna da mutuwar yesu da za a yi a ranar 23 ga Maris, 2016.
Nuna 61 - 66 of 66

