Dakin Watsa Labarai

 

2018-12-31

LABARAN DUNIYA

Kotuna da ke Jamhuriyar Czech da Sulobakiya Sun Wanke ’Yan’uwanmu Daga Laifi

Daga ranar 1 ga Mayu, 2017 zuwa 8 ga Janairu, 2018, kotuna sun wanke sunayen ’yan’uwanmu da aka hukunta a dā don sun ki shiga soja ko kuma don yin wa’azi.

2018-12-31

LABARAN DUNIYA

Kotun Sulobakiya ta Wanke Sunan Martin Boor Bayan Shekaru 90 da Aka Saka Shi a Kurkuku

Wata kotu a Sulobakiya ta wanke sunan Martin Boor bayan shekara 90, an saka shi a kurkuku ne domin ya ki shiga soja.