A kowace shekara, Shaidun Jehobah suna tunawa da mutuwar Yesu yadda ya ce a yi. (Luka 22:19, 20) Muna gayyata ka zuwa wannan taro mai muhimmanci. Za ka koya yadda rayuwar Yesu da kuma mutuwarsa za su iya amfanar ka.