Koma ka ga abin da ke ciki

Bidiyon Soma Tabi: Nehemiya: Farin Cikin da Jehobah Yake Bayarwa Shi Ne Karfinku

Bidiyon Soma Tabi: Nehemiya: Farin Cikin da Jehobah Yake Bayarwa Shi Ne Karfinku

Ka kalli wasu sassa na bidiyon Nehemiya. Za a nuna shi a taron yanki na Shaidun Jehobah da za a yi kusa da ku. Nehemiya yana so ya sake gina ganuwar Urushalima. Amma ba katangar kadai suka gyara ba. Ta yaya Jehobah ya koya wa mutanensa ma’anar farin ciki na gaske?