Koma ka ga abin da ke ciki

Soma Tabin Fim: Labarin Josiah Zai Koya Mana Mu Kaunaci Jehobah Kuma Mu Ki Mugunta

Soma Tabin Fim: Labarin Josiah Zai Koya Mana Mu Kaunaci Jehobah Kuma Mu Ki Mugunta

Josiah ya soma sarauta sa’ad da yake dan yaro, kuma ya taso a lokacin da mutanen kasarsu sun daina bauta wa Jehobah. Shi ne yake da hakkin taimaka musu suma bauta wa Jehobah ko ya kyale su su ci gaba da bautar gumaka.