Koma ka ga abin da ke ciki

Taron Yanki na Shaidun Jehobah na 2021: Bangaskiya Tana Sa Mu Yi Karfi

Taron Yanki na Shaidun Jehobah na 2021: Bangaskiya Tana Sa Mu Yi Karfi

A yau rayuwa tana cike da matsaloli. Amma idan muna da bangaskiya ko imani na ƙwarai, za mu iya jimre dukansu. Muna gayyatarka ka kalli babban taron nan mai jigo: “Bangaskiya Tana Sa Mu Yi Ƙarfi.”