Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Zambiya

Farm 23 A Makeni Road

Opposite Makeni Police Station

10101 LUSAKA

ZAMBIYA

+260 21-1-272-062

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma

Zai ɗauki awa 1 da rabi

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harsuna 14 na ƙasar. Muna tura littattafai zuwa ikilisiyoyi fiye da 2,400 na Shaidun Jehobah a Zambiya da kuma ƙasashe maƙwabtanmu Burundi da Tanzania.

Sauko da littafin zagawa.