Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Shaidun Jehobah

Hausa

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Suriname

Garnizoenspad 239

DISTRICT WANICA

SURINAME

+597 328054

+597 328049

+597 328021

+597 328019

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma

Zai ɗauki minti 45

Ayyukan da Muke Yi

Muna kula da ayyukan Shaidun Jehobah a Suriname. Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harsuna biyar, har da Yaren Kurame na Suriname. Muna ɗaukan sautin littattafai a harsuna dabam dabam.

Sauko da littafin zagawa.