Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Sri Lanka

Watch Tower Bible and Tract Society of Lanka

711 Station Road

WATTALA 11300

SRI LANKA

+94 11-2930-444

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:15 na safe da kuma 1:00 zuwa 3:45 na rana

Zai ɗauki minti 45

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harshen Sinhala. Muna ɗaukan sautin littattafai a harshen Sinhala.

Sauko da littafin zagawa.